✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: “Daliban Yauri: ‘Tun bayan sace ’yata kullum ina jinya asibiti’

Tattaunawa da iyayen daliban sakandaren Birnin Yauri da ’ya’yansu ke hannun ’yan bindiga tsawon shekara daya da wata takwas

More Podcasts

Domin sauke shirin, latsa nan

Shekara daya da wata takwas ke nan da ’yan bindiga suka sace daliban makarantar sakandaren Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Yauri a Jihar Kebbi. 

Shin a wane hali yaran da aka sace da kuma iyayensu ke ciki zuwa yanzu?

Mun tattauna da iyayen yaran, mun kuma ji ta bakin gwamnatin jihar. A yi sauraro lafiya.

%d bloggers like this: