More Podcasts
Domin sauke shirin, latsa nan
Shekara daya da wata takwas ke nan da ’yan bindiga suka sace daliban makarantar sakandaren Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Yauri a Jihar Kebbi.
Shin a wane hali yaran da aka sace da kuma iyayensu ke ciki zuwa yanzu?
- DAGA LARABA: Dalilin Da Maza Ke Shakkar Auren Mata ’Yan Boko
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Mata ‘Yan Takara Suke So A Zaben 2023
Mun tattauna da iyayen yaran, mun kuma ji ta bakin gwamnatin jihar. A yi sauraro lafiya.