✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Halin kuncin da yajin aikin likitoci ya jefa marasa mafiya

Yajin aikin ƙungiyar likitocin Najeriya NARD ya sa harkokin kiwon lafiya a fadin Najeriya sun tsaya cak

More Podcasts

Yajin aikin Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta Najeriya (NARD) ya sa harkokin kiwon lafiya a fadin Najeriya sun tsaya cak.

Marasa lafiya na ta zuwa asibitoci amma kuma sai dai su mayar da ’yan uwansu gida saboda babu likitan da zai duba su.

A cikin shirin Najeriya A Yau, mun duba yanayin da yajin aikin likitocin ya jefa al’umma musamman marasa lafiya.

Domin sauraren cikakkaen shirin ko sauke shi kai tsaye, a latsa nan