✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Haduwar Ranakun Arafa Da Juma’a A Hajjin Bana

Hajjin bana ya zo da karin falala, kasancewar ranar tsayuwa ta zo ranar Juma'a, ranakun da kowannensu ke da matukar mahimmanci ga Musulmin duniya. 

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Hajjin bana ya zo da karin falala, kasancewar ranar tsayuwa ta zo ranar Juma’a, ranakun da kowannensu ke da matukar mahimmanci ga Musulmin duniya. 

Ranar Arfa ita ce jajibirin Babbar Sallah kuma ranar ce Musulmi ke azumta domin samun dacewa. shirinmu na yau na dauke da hukunce-hukuncen layya, da kuma wainar da ake toyawa a a kasuwannin raguna.