✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Gudummuwar ‘Yan Najeriya Wajen Cin Hanci Da Rashawa

Masana na ganin kaso mafi tsoka na ’yan Najeriya suna bada gudummuwa wajen cin hanci da rashawa.

More Podcasts

Masana na ganin kaso mafi tsoka na ’yan Najeriya suna bada gudummuwa wajen cin hanci da rashawa.

Ta fuskar addinai ma akwai yadda ake kallon matsayin cin hanci.

Shirin Najeriya a Yau zai mayar da hankali kan irin kallon da al’umma ke yi wa cin hanci da kuma yadda suke ba da gudummuwa a kai.

Domin suararen cikakken shirin, latsa nan.