✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Fadi-Tashin Gwamnoni Don Cin Zaben 2023

Shin fargar kaji gwamnonin da jam'iyyunau ba su kai bantensu ba zaben shugaban ke yi?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Gwamnonin da jam’iyyunsu ba su kai bantensu a jihoinsu ba a zaben shugaban kasa na fadi-tashin ganin ba a maimaita hakan ba a zaben gwamna da ke tafe.

Anya yunkurin gwamnonin ba za ta zama fargar jaji ba?

Shirin Najeriya A Yau ya dubi yadda gwamnonin da jam’iyyarsu ta fadi a jihohinsu a zaben shugaban kasa ke tunkarar zaben gwamnoni da majalisun jiha da ke tafe.