More Podcasts
Cututtuka da dama suna ƙamari a Najeriya wanda a mafi yawan lokuta mutanen da da7uke da irin cututtukan ba su da masaniyar suna dauke da su.
Kamar yadda Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana, zaman lafiya, rashin matsalar kwakwalwa, da samun wadata na daga cikin abubuwan da ke tabbatar da lafiyar bil’adama.
- NAJERIYA A YAU: Dalilin karyewar farashin shinkafa a kasuwannin Najeriya
- DAGA LARABA: Asarar Da Hausawa Ke Tafkawa Sakamakon Bacewar Tatsuniya
Wata cuta da ta addabi da yawa daga cikin al’umma ita ce hawan jini wacce take daya daga cututtuakan da ke sanadiyyar mutuwar akalla mutum miliyan biyu a duk shekara a Najeriya.
Domin sauke shirin, latsa nan