✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilan Durƙushewar Sababbin Sana’o’i Tun Ba A Je Ko’ina Ba

Sabbin masu sana’oi na tafka kurarai da suka hada da rashin kyakkyawar tsari, karancin jari, rashin shawarwarin kwararru da wasu kalubalen na daban.   Sai…

More Podcasts

Sabbin masu sana’oi na tafka kurarai da suka hada da rashin kyakkyawar tsari, karancin jari, rashin shawarwarin kwararru da wasu kalubalen na daban.

 

Sai dai masana suna ganin idan sabbin masu sana’oi za su yi amfani da shawarwarin da suke badawa zai taimaka wajen dorewar sabbin sana’oin su.

NAJERIYA A YAU: Rashin Aikin Yi Da Hanyoyin Magance Su A Najeriya

DAGA LARABA: Dalilan Rashin Jituwa Tsakanin Marasa Lafiya Da Jami’an Kiwon Lafiya

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan irin wadannan kura-kurai da kuma shawarwarin da masana suka bada don dorewar sabbin sana’oi.

Domin sauke shirin, latsa nan