✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilan da Jiragen Sojan Najeriya Ke Yawan Yin Hatsari

Nau'in jirgin da ya yi hatsari a Kaduna yana tarihin yawan hatsari

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Jiragen sojan Najeriya 11 su ne suka yi hatsari, tare da lakume rayuka da dukiya mai yawan gaske daga shekarar 2015 zuwa 2022.

Shi me ke kawo yawan hatsarin jiragen sojan na Najeriya? Idan sun fado wace irin asara ake tafkawa, kuma shin an kamo hanyar gyara kuwa?

Akwai amsoshin wadannan da ma wadansu tambayoyin a shirin namu na yau.