More Podcasts
Masana kiwon lafiya sun bayyana yadda ruma ke yada matsalolin rashin lafiya ga lafiyar jikin mutum.
Musamman a lokuta irin na damina, ruma kan dabaibaye gidajen mutane da dama na tsawon lokaci wanda ka iya jawo matsaloli daban-daban ga lafiya da kuma gidajenmu.
- NAJERIYA A YAU: Yadda tsadar taki ke hana noman masara da shinkafa
- DAGA LARABA: Abubuwan da ya kamata yara su yi yayin hutun makaranta
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan irin matsalolin da ruma ke haifarwa ga lafiyar jikin namu.
Domin sauke shirin, latsa nan