✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Hukunce-Hukuncen Zakatul Fitr

A yayin da watan Ramadan ke bankwana, ga hukunce-hukuncen Zakatul Fitr da azumin Sitta Shawwal

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A lokacin da watan Ramadan ya taho karewa, ta wace hanya za a kammala ibadun da suka rage domin neman yardar Allah?

Wane ne ya kamata ya fitar da Zakkar Kono da ake bayarwa a karshen azumin Ramadan, yaya ake fitarwa kuma me ake yi?

Malamai sun yi wa shirin Najeriya A Yau gamsasshen bayanai kan wannan batu da kuma sauran ibadun da ake so Musulmi ya gabatar a watan Karamar Sallah. A yi sauraro lafiya.

%d bloggers like this: