✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Ayyuka Na Musamman A Kwanaki 10 na Farkon Watan Dhul-Hijja

Irin ayyukan da ya kamata Musulmi ya gudanar a wadannan kwanaki masu daraja.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Dhul-hijja shi ne na 12 a jerin watannin Musulunci, kuma a cikinsa ake aikin Hajji da Sallar Layya.

Akwai ayyuka na musamman da malamai suka kwadaitar a aikata a kwanaki 10 na farkon watan saboda Allah na son su kuma sukan sa Ya jikan bayinsa, Ya gafarta musu.

Mun tattaro irin ayyukan da ya kamata Musulmi ya gudanar a cikin wadannan kwanaki masu daraja.