✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Anya magoya baya za su bari Ganduje da Kwankwaso su daidaita?

Domin sauke shirin latsa nan Batun sulhu tsakanin tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da gwamna mai ci Abdullahi Ganduje na kara karfi.…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Batun sulhu tsakanin tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da gwamna mai ci Abdullahi Ganduje na kara karfi.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da bayanan magoya bayan bangaren Kwankwaso da Ganduje da kuma hasashen masana kan alfanun sulhun.

A yi sauraro lafiya.