✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Press To Play

NAJERIYA A YAU: Ana Azumin Bana Cikin Mawuyacin Hali

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Matakin CBN na sauya fasalin Naira 1000, Naira 500 da Naira 200 na cigaba da shafar rayuwar ‘yan…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Matakin CBN na sauya fasalin Naira 1000, Naira 500 da Naira 200 na cigaba da shafar rayuwar ‘yan Najeriya kai tsaye.

Shin kun san yadda ‘yan Najeriya suka fara azumin watan Ramadan a cikin wannan yanayi?

Saurari shirin Najeriya A YAU domin sauraron irin halin da ‘yan Najeriya masu yin suka tsinci kansu a shigowar azumin Ramadan.