✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: ‘An Yafe wa masu PoS biyan harajin yin rijista da CAC’

Ga alama nan ba da dadewa ba sana’ar POS a kasar nan za ta sauya.

More Podcasts

Ga alama nan ba da dadewa ba yanayin sana’ar POS a kasar nan zai sauya.

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya wajabta wa masu wannan sana’a yin rajista da Hukumar Rajistar Kamfanoni da Kungiyoyi (CAC) zuwa nan da 7 ga watan Yulin 2024.

To amma yaya batun harajin da suke korafi a kai?

Ku biyo mu a Shirin Najeriya A Yau don jin gaskiya magana game da biyan kudin.

Domin sauke shirin, latsa nan