✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Sayen Kuri’a A Zaben Gwamnoni —Masana

Shin dawo da amfani da tsoffin kudi zai ba da damar sayen kuri’a? 

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Lura da yadda ’yan Najeriya suka wahala saboda rashin tsabar kudi a kwanakin nan, shirin Najeriya A Yau ya yi nazarin abin da zai iya biyo bayan umarnin Kotun Koli na ci gaba da amfani da tsoffin kudi da kuma yadda hakan zai shafi zaben gwamnonin da ke tafe. 

Shin kuna ganin dawo da amfani da tsoffin kudi zai ba da damar sayen kuri’a?