More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Kimanin wata tara ke nan da ’yan Najeriya ke dandana kudarsu saboda tsada da wahalar man fetur a sassan kasar, ciki har da Birnin Tarayya, Abuja
A gwamnatance dai Naira 165 ne kudin litar man, amma a halin da ake ciki ana sayarwa sama da N200, a kasuwar bayan fage ma har N500 litar man fetur din tana kaiwa.
- NAJERIYA A YAU: Ayyuka Na Musamman A Kwanaki 10 na Farkon Watan Dhul-Hijja
- DAGA LARABA: Yadda cin zarafi da bidiyon tsiraici ke zama ruwan dare
Shirin ya binciko dalilin da aka kasa magance matsalar wahalar man fetur a Najeriya.