✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da CNG

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kan irin abubuwan da ya kamata ’yan Najeriya, musamman masu ababen hawa, su sani…

More Podcasts

Galibin ’yan Najeriya ba su san amfanin da sauya ababen hawansu daga masu amfani da man fetur zuwa masu amfani da iskar gas ta CNG ke da shi ba, musamman a wannan lokaci da ake fama da tsadar man fetur.

’Yan Najeriya da dama dai suna amfani da man fetur ne saboda ƙarancin wuraren sauya ababen hawan da sauran dalilai.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kan irin abubuwan da ya kamata ’yan Najeriya, musamman masu ababen hawa, su sani game da iskar gas ɗin ta CNG.

Domin sauke shirin, latsa nan