✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abu Na Gaba Da Zai Faru Da Sarakunan Kano Da Aka Tuɓe

Shin za a yi wa wadannan sarakuna Hijira daga Kano?

More Podcasts

Batun cire sarakun da aka faro ta kamar wasa ga shi ta tabbata.

Sarki Sanusi shi ne sarkin da ya sake dawowa bayan tube sarakuna biyar na jihar, lamarin da za a iya cewa wasu sun yi hasashen faruwar sa tun da fari.

Shin mene ne mataki na gaba da ya rage wa sarakunan da aka tube? Ina makomarsu, sannan yaya alaka za ta kasance tsakanin ll gidajen sarautar?

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan wannan batu.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan