✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kan Sabbin Kudaden Najeriya

Shin sauyin launin da aka yi wa kudaden abin a zo a gani ne?

More Podcasts

Bayyanar launin sabbin takardun kudin Najeriya da Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar a fara amfani da su ranar 15 ga watan Disamba mai zuwa ya bar baya da kura, inda ’yan kasar da dama ke cewa ba haka suka zata ba.

Shin sauyin launin da aka yi wa takardun kudaden abin a zo a gani ne?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin abin da sabbin takardun kudaden Najeriya suka kunsa.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan