✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kan Ranar Kyauta A Addinin Kirista

Ka'idojin kyauta da kuma asalin Ranar Kyauta a addinin Kirista

More Podcasts

Kiristoci  sun kebe kowace ranar 26 ga  watan Disamba ta kowace shekara a matsayin Ranar Kyauta.

Shin mene ne ka’idojin kyauta da kuma asalin wannan rana a addinin Kirista?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masana addinin Kirista domin kawo muku gamsassun bayanai.