✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Na nuna

Wani mahaukaci ne a asibitin mahaukata, ya je ya hau bishiyar mangwaro tun safe har yamma bai sauko ba. Barci ya kwashe shi sai ya…

Wani mahaukaci ne a asibitin mahaukata, ya je ya hau bishiyar mangwaro tun safe har yamma bai sauko ba. Barci ya kwashe shi sai ya fado tim, ma’aikatan jinya suka zo suka daga shi. Suka ce masa: “Garin yaya ka fado?” Sai ya ce: “Ai nuna na yi!”
Daga Loliya, 08162472249