✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Na ci na sha da gyaran keke – Ahmadu Gebi Dukul

Wani dattijo mai suna, Ahmadu Gebi Sarkin Jada Dukul, ya kwashe kusan shekara 40 yana gyaran keke. Aminiya ta ziyarce shi a wajen sana’arsa da…

Wani dattijo mai suna, Ahmadu Gebi Sarkin Jada Dukul, ya kwashe kusan shekara 40 yana gyaran keke. Aminiya ta ziyarce shi a wajen sana’arsa da ke Babbar Kasuwar Gombe. Ga yadda hirar ta kasance: