✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Muus, Muus!

wani saurayi ne ya je zance wurin buduwarsa, sai ya taras ana soyen nama. Budurwar nan ta sa aka kawo masa naman nan, sai ya…

wani saurayi ne ya je zance wurin buduwarsa, sai ya taras ana soyen nama. Budurwar nan ta sa aka kawo masa naman nan, sai ya ce ya koshi. Ta ce bari ta kawo masa ruwa ya ce to. Ta fita sai ta bar naman nan, cikin dare ne gashi ba wuta (duhu) sai ya yunkura zai dauko naman nan. daukarsa ke da wuya sai kuma budurwar ta fito kuma tana fitowa ana kawo wuta (lantarki). Yana ganin ta gan shi sai ya ce: “Muus! Muus!! Muus!!! Ba ku da mage ne?”
Daga Aminu dankaduna Amanawa 07065654787