Mahaifiyar Munir da kakarsa sun halarci sanyan hannu a kwantaragin daukar sa a kungiyar.
Dan wasan tare da mahaifiyarsa da kakarsa a loakcin da suka halarci sanya hannu kan kwantaragin zuwansa Arsenal.Munir Sada yana taka leda a lokacin atisaye tare da abokan wasansa a Arsenal.Munir mai shekara tara shi ne zai sanya riga mai lamba tara a kungiyar.Sabon dan wasan na Arsenal a lokacin sanya hannu kan kwantaragin zuwansa kungiyar.Munir Sada, dan asalin Zariya a Jihar Kaduna ya zama da wasan kungiyar Arsenal.Sabon dan wasan na Arsenal a lokacin cike takardun komawarsa kungiyar.Munir yana tsaka da wasa a lokacin wani atisaye a sabuar kungiyar tasa.Ana tsaka da atisaye a Arsenal.