✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mudassir Barumi

Wani Bagobiri ne ya je Saudiyya wata rana sai ya yi laifi, jami’an tsaro suka kama shi. Suna cikin tafiya sai ya kufce daga hannunsu…

Wani Bagobiri ne ya je Saudiyya wata rana sai ya yi laifi, jami’an tsaro suka kama shi. Suna cikin tafiya sai ya kufce daga hannunsu ya shiga wani wajen da Larabawa suke taro. Suka bi shi amma kafin su shiga zauren sai suka kashe wuta daga waje. Bayan jimawa kadan sai suka kunna. Ana kunnawa sai Bagobirin nan ya ce: “Nepaaa!” A nan take suka tasa keyarsa.
Daga Isah Ramin Hudu, Hadeja, 08060353382