✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mu Sha Dariya: Karyar Turanci

Dalin, see padlock.

Wata budurwa ce wadda ba ta iya Turanci ba kuma tana son ta rika domin ta burge mutane kamar kawayenta da kuma a gaban samari.

Rannan a makarantarsu ta ji ana kiran kwadon da ake rufe kofa da sunan ‘padlock.’

Da suka koma gida, saurayinta ya zo zance, suna cikin haka sai ga kwado yana tsalle, ya fito daga cikin ruwa, yana kuka, sai ta ce: “Dalin, see padlock.”

Daga Amina Ummi