Rahotanni sun ce koci mai jiran tsammani a kulob din Manchester United na Ingila, Jose Mourinho ya fara yunkurin sayo dan kwallon Real Madrid na Sifen kuma haifaffen Fotugal, Cristiano Ronaldo.
Mourinho ya fara zawarcin Ronaldo
Rahotanni sun ce koci mai jiran tsammani a kulob din Manchester United na Ingila, Jose Mourinho ya fara yunkurin sayo dan kwallon Real Madrid na…