✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mohammad Salah ne gwarzon dan kwallon Afirka

Dan wasan kungiyar Liverpool dan asalin kasar Masar, Mohammed Salah ne lashe gasar gwarzon dan kwallon na bana. An bayyana Salah ne a matsayin wanda…

Dan wasan kungiyar Liverpool dan asalin kasar Masar, Mohammed Salah ne lashe gasar gwarzon dan kwallon na bana.

An bayyana Salah ne a matsayin wanda ya lashe gasar a wajen bikin gwarzayan ‘yan kwallon kafan Afirka da ya wakana a kasar Ghana.