✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Messi ya sake lashe kyautar takalmin zinari

Shahararren dan wasan FC Barcelona Lionel Messi a ranar Litinin da ta gabata ne aka sake ba shi kyautar gwarzon dan kwallon da ya fi…

Shahararren dan wasan FC Barcelona Lionel Messi a ranar Litinin da ta gabata ne aka sake ba shi kyautar gwarzon dan kwallon da ya fi kowa yawan zura kwallo a raga a  kakar wasan da ta gabata.