A zahirin gaskiya wannan ba bakon abu ba ne, ganin yadda tarihin ke maimaita kansa. Domin kuwa a jamhuriya ta biyu irin wannan sabanin ya faru tsakanin jagoran jam’iyyar PRP, wato Malam Aminu Kano, inda suka samu sabani tsakaninsa da yaronsa, wato gwamna a zamanin Alhaji Muhammad Abubakar Rimi.
Me ya sa ake samun savani tsakanin ‘yan siyasa da iyayen gidansu?
A zahirin gaskiya wannan ba bakon abu ba ne, ganin yadda tarihin ke maimaita kansa. Domin kuwa a jamhuriya ta biyu irin wannan sabanin ya…