✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Me ke kara?

Wani dan kwaya ne ya je wurin wa’azi, sai ya ce wa mai wa’azin akwai fatawa. Malam ya ce: Mece ne fatawarka?” Ya ce: “Shin…

Wani dan kwaya ne ya je wurin wa’azi, sai ya ce wa mai wa’azin akwai fatawa. Malam ya ce: Mece ne fatawarka?” Ya ce: “Shin mata idan suna nika da dutse, dutsen ne ke kara ko kuwa tsabar da ake nikawa?” Sai wani mutum ya zo kusa da shi, ya koda masa mari, sannan ya tambaye shi cewa: “Shin hannuna ne ya yi kara ko kuwa kumatunka?”
Daga Abdulkadir Barau, C.O.E Minna, 08038200075