✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Matashin da ake zargi da yunkurin”kashe” Sarkin Kano ya rasu

A ranarAsabar da ta gabata ce matashin nan Usman Musa da aka kai shi kotu bisa zargin yunkurin “kashe” Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero a…

A ranarAsabar da ta gabata ce matashin nan Usman Musa da aka kai shi kotu bisa zargin yunkurin “kashe” Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero a shekarar 2010 ya rasu.