✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Matasa sun fasa rumbun abincin Adamawa

Sun fasa ma'adanar abincin jihar da karfin tsiya suna dibar kayan abinci

Matasa a Jihar Adamawa sun fasa ma’adanar abincin jihar suna dibar kayan abinci.

Aminiya ta gano cewa kokarin jami’an tsaro na hana matasan shiga shiga su debi kayan abincin ya faskara.

Zuwa lokacin da muke hada wanan rahoto Sakataren Gwamnatin Jihhar Adamawa, Bashir Ahmed na kan hanyarsa ta zuwa wajen.

Sauran labari na nan tafe.