Kamfanonin dillancin labarai na kasashen ketare sun ruwaito cewa wata kafa a fadar shugaban kasa ta tabbatar da labarin da ake bazawa cewa uwargidan shugaban kasa Patiience Jonathan ta tafi kasar Jamus domin neman magani, labarin da jaridar Daily Trust ta fara bankadowa a ranar litinin din da ta gabata.
Matar Shugaban kasa ta fara murmurewa daga fidar da aka yi mata a Jamus
Kamfanonin dillancin labarai na kasashen ketare sun ruwaito cewa wata kafa a fadar shugaban kasa ta tabbatar da labarin da ake bazawa cewa uwargidan shugaban…