✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

BIDIYO: Matar da ta yi garkuwa da ’yarta don karbar kudin fansa wurin mijinta

Ta sace ’yar cikinta, ta kuma nemi kudin fansa Naira miliyan uku daga hannun mijinta (mahaifin ’yar).

Kalli jawabin matashiyar da ’yan sanda suka kama a Jihar Kano bisa zargin ta sace ’yar cikinta, ta kuma nemi kudin fansa Naira miliyan uku daga hannun mijinta (mahaifin ’yar).

Kalli bidiyon: