✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Matar Bahaushe (11)

Haka Gambo Ta-Banki ta rayu a gidajen mazajen Hausawa, har biyar, amma ba ta saki aikinta ba, kamar yadda aka so. Mun tabbata da ta…

Haka Gambo Ta-Banki ta rayu a gidajen mazajen Hausawa, har biyar, amma ba ta saki aikinta ba, kamar yadda aka so. Mun tabbata da ta saki aiki nata da yanzu ta fi beran masallaci talauci.