✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Matakan Magance Matsalar Tsaro Kafin 2024 Ta Ƙare

Gwamnatin tarayya ta sha alwashin ganin bayan kalubalen tsaron kafin karshen shekarar 2024

More Podcasts

Tun bayan da gwamnatin tarayya ta sha alwashin dakile matsalar tsaro kafin shekarar 2024 ta kare, jama’a ke ta diga ayar tambayar kan salon da take shirin bi.

Wasu na ganin ba lallai su yarda da kalaman gwamnatin ba. Saidai masana tsaro sun yi hasashen wasu matakai da gwamnatin za ta iya dauka idan har gaske tana son magance matsalar tsaro kafin 2024 ta kare.

Shirin Najeriya a Yau ya duba wasu matakai da suka kamata a bi wajen dakile matsalar tsaro kafin shekarar 2024 ta ƙare.

Domin sauke shirin, latsa nan