✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mata, ku rage cewa “ba ni, ba ni” – Fatima Fouad Hashim

Yayin da ake bikin Ranar Mata ta Duniya, daya daga cikin matan Arewa da Aminiya take karramawa a watan Maris ta ba su shawarar yadda…

Yayin da ake bikin Ranar Mata ta Duniya, daya daga cikin matan Arewa da Aminiya take karramawa a watan Maris ta ba su shawarar yadda za su zauna lafiya a gidajen aurensu.

Amma dai Tauraruwar Arewa Fatima Fouad Hashim ta fara ne da bayya yadda ta assasa shafukanta na gyaran zamantakewa da yadda suka haifar da gidauniyar Open Diaries.