✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Masu shigar da giya Jihar Jigawa sun shiga hannu

Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa ta kame wata mota kirar Toyota Camry makare da kwalaben giya 674, inda ake zargin an shigo da giyar ce…

Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa ta kame wata mota kirar Toyota Camry makare da kwalaben giya 674, inda ake zargin an shigo da giyar ce ta Jihar Katsina ana kokarin kai ta Dutse babban birnin jihar.