✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Masu garkuwa da mutane sun sako Al’amin Buhari

Rahotanni na nuna cewa shahararren xan wasan fin xin Hausa, Al’amin Buhari ya kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane da suka yi garkuwa da…

Rahotanni na nuna cewa shahararren xan wasan fin xin Hausa, Al’amin Buhari ya kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane da suka yi garkuwa da shi.

Rahotannin dai na nuna cewa an biya diyyar kudi Naira dubu 500, kafin suka sako shi.

Idan ba manta ba, a daren Lahadin da ta gabata ne aka samu labarin cewa masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da jarumin fim xin. Amma cikin ikon Allah, a daren Talata suka sako shi bayan an biya kudin diyyar.