✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Masu garkuwa da mutane sun dauke Hakimin Daura

Wasu ‘yan bindigan kuma sun yi garkuwa da Hakimin Daura, Alhaji Musa Umar. ‘Yan bindigan da ba a san ko su waye ba sun dira…

Wasu ‘yan bindigan kuma sun yi garkuwa da Hakimin Daura, Alhaji Musa Umar.

‘Yan bindigan da ba a san ko su waye ba sun dira a gidan Hakimin ne da misalin karfe 7pm na yammacin yau Laraba bayan dawowansa daga masallaci Sallar Magariba.

A saurari karin bayani.