✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mashayi

Wani mashayin wiwi ne, ya sha sosai ta shiga kansa sosai, kawai sai ya fasa kuka. Abokansa suka tambaye shi ko lafiya? Sai ya ce:…

Wani mashayin wiwi ne, ya sha sosai ta shiga kansa sosai, kawai sai ya fasa kuka. Abokansa suka tambaye shi ko lafiya? Sai ya ce: “Wallahi ban ga kafarta ta dama ba.” Wani abokinsa mashayi ya daddage ya kasha shi da mari. Da ya ji zafi sai ya ce: “Yauwa, na gan ta wallahi.”

Daga Ibrahim Hassan Gobir