✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mashaya burkutu na karuwa a Jihar Adamawa – Nyako

Gwamnan Jihar Adamawa Admiral Murtala Hammanyero Nyako ya bayyana cewa yawan wadanda  ke kwankwadar  giyar burukutu da goggoro da fito na karuwa a jihar, musamman…

Gwamnan Jihar Adamawa Admiral Murtala Hammanyero Nyako ya bayyana cewa yawan wadanda  ke kwankwadar  giyar burukutu da goggoro da fito na karuwa a jihar, musamman a tsakanin matasa,