✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Manyan malamai a jihohin Yamma sun yi tir da fim din batunci ga Annabi

Manyan malamai da limaman masallatai a jihohi     shida na Kudu maso Yamma sun yi tir da alamomin tsokanar fada da gangan da aka dade…

Manyan malamai da limaman masallatai a jihohi     shida na Kudu maso Yamma sun yi tir da alamomin tsokanar fada da gangan da aka dade ana fitowa da su don nakasa martabar addinin Islam.