Jaridar Starsport mai watsa labaran wasanni ta ce kulob xin Manchester United na Ingila ya keve zunzurutun Fam miliyan 45 don cefano xan qwallon kulob xin Everton Barkley a qarshen kakar wasa ta bana.
Manchester United ta fara zawarcin xan qwallon Everton
Jaridar Starsport mai watsa labaran wasanni ta ce kulob xin Manchester United na Ingila ya keve zunzurutun Fam miliyan 45 don cefano xan qwallon kulob…