✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Manchester City ta lallasa Arsenal da ci 3 da nema

Manchester ta samu nasarar lallasa takwaranta Arsenal da 3 da nema a was an gasar rukunin Ffirimiya na Ingila a gidan Arsenal din. Bernado Ssilva…

Manchester ta samu nasarar lallasa takwaranta Arsenal da 3 da nema a was an gasar rukunin Ffirimiya na Ingila a gidan Arsenal din.

Bernado Ssilva da David Silva da Lerone Sane suka zura wa kungiyar Man City kwallayen, sannan kuma Augbameyang na Arsenal ya zubar da bugu daka kai sai gola.

Wannan ne karo na uku da Manchester City za ta lallasa Arsenal a bana kawai.