✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Makaho da Inyamuri

Wani makaho ne yana cikin tafiya shi kadai da sanda, ya zo kusa da rami, sai Inyamuri ya hango shi daga nesa, ya rika ce…

Wani makaho ne yana cikin tafiya shi kadai da sanda, ya zo kusa da rami, sai Inyamuri ya hango shi daga nesa, ya rika ce masa: “Malam makaho, tafiyanka ya kare, tafiyanka ya kare.” Makaho bai fahimta ba har sai da ya fada ramin nan, sai Inyamurin ya ce: “Uhumm! Da ma na fada maka tafiyanka ya kare!”
Daga Muhammad Shehu Raga Azare 08181991710