Majalisar Dokokin Jihar Kano ta bayar da umarnin a hanzarta cire rubutun Kwankwasiyya a dukkan gine-ginen gwamnati da ke birnin Kano da sauran kananan hukumomin jihar.
Majalisar Kano ta ce a cire rubutun Kwankwasiyya daga gine-ginen gwamnati
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta bayar da umarnin a hanzarta cire rubutun Kwankwasiyya a dukkan gine-ginen gwamnati da ke birnin Kano da sauran kananan hukumomin…