✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Majalisar Dattawa ta nemi Babban Banki ya dakatar da fito da takardar Naira 5000

Majalisar Dattawa ta umarci Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dakatar da shirinsa na bullo da takardar Naira dubu biyar, inda ta bayyana shi da wani…

Majalisar Dattawa ta umarci Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dakatar da shirinsa na bullo da takardar Naira dubu biyar, inda ta bayyana shi da wani shiri na tashin gwauron zabo.